Dahr Jamail: An Kai Harin Fararen Hula A Yakin Fallujah, Iraki
Dahr Jamail ya kasance daya daga cikin 'yan jaridun Amurka da ba a ji duriyarsu ba a Iraki a lokacin kazamin yakin Falluja. A cikin wannan hirar, Dahr ya ba da labarin irin barnar da wannan hari ba kakkautawa ya haifar. #DUNIYA BAYAN YAKI