Amurka, FSM sun cimma Yarjejeniya kan Shirin Gina sansanin Soja a Micronesia
Amurka da Tarayyar Micronesia sun amince kan shirin gina sansanin soji a cikin tsibirin Pacific, daidai da burin da Pentagon ke da shi na kara sawun kafa a yankin Indo-Pacific da kuma kiyaye China.