Kotun hukunta laifuka ta duniya ta gargadi Isra'ila game da kashe-kashen Gaza
A cikin wata sanarwa a ranar 8 ga Afrilu, 2018, mai gabatar da kara na kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa (ICC), Fatou Bensouda, ta yi gargadin cewa wadanda ke da alhakin kisan Falasdinawa a kusa da