Gidan Tarihi na Falasdinu Amurka Ya Sanar da Baje kolin "Baƙi a Ƙasarsu" a Venice, Italiya
Wannan baje kolin mai dauke da ayyukan masu fasaha 27, na da nufin yin karin haske kan irin gwagwarmayar da al'ummar Palastinu ke fuskanta a karkashin mamayar Isra'ila, da mulkin wariyar launin fata, da kuma kisan kare dangi da ake yi a Gaza. #DUNIYA BAYAN YAKI